Sabuwar wakar nura m inuwa da Umar m Shariff 2022

 13+13 sabuwar kungiyace da mawakan arewa suka kirkireta 

Dauda kahutu rara shine shugaban wannan kunkiya ta 13+13 acikin wannan kungiya akwai mawaka kamar haka 

Nura m inuwa

Umar m Shariff 

Aminu alanwaka 

Rara dauda kahutu 

Baban cinedu 

Fati Niger

Da sauran mawakade dayawa  kuna iya sauraron wakar gyaran Hali ta gidan yari inna suke tallafawa dauraru 

Domin yin download dinta danna 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

                  DOWNLOAD

                  👇👇👇👇👇

               DOWNLOAD



Post a Comment

0 Comments