Nura m inuwa 2022

 Sabuwar wakar da Nura m inuwa ya saki acikin wannan sati wakar taka hankalin masoyansa da yawa



            Doba da mawakin yajima baiyi irin wannan wakarba. Wakar tasamu karÉ“uwa sosai 



Duba da masoyan na Nura m inuwa sunjima suna dakonsa domin ya sakarmusu sabuwar waka sa a wannan lokaci


Mawakin ya tsara wata waka maikunshe da kirari zalla kudai saurareta kuji sakon da yazo


dashi 

Post a Comment

0 Comments